Posts

Showing posts from July, 2022

Chelsea takammala cinikin starling yanzu yanzu daga Manchester city

Image
Getty Yunkurin Raheem Sterling na zuwa Chelsea yana gab da faruwa bayan dan wasan ya tashi zuwa Los Angeles,  Tsohon dan wasan Liverpool ya yi tattaki ne domin danganta shi da sabon takwarorinsa na Chelsea Sterling ya riga ya yi gwajin lafiyarsa a Blues,  wato Chelsea kuma ana sa ran zai yi rubutun  Kwantiragi na shekaru biyar da su da zarar an sanar da yarjejeniyar a hukumance,  Tauraron mai shekaru 27 ana hasashen zai fara buga wasansa na farko a Chelsea a ranar Alhamis mai zuwa,

kungiyar arsenal tamaida hankali wajan neman Luca pagueta Dan asalin kasar brazil metaka Leda a Lyon

Image
Getty Edu yace munfara Neman Lucas paqueta na kungiyar Lyon Dan asalin kasar Brazil ayanzu domin samun yarjejeniya sayen Dan wasan mehazaka  A farkon wannan shekarar, dan jarida dan kasar Brazil Jorge Nicola ya ba da rahoton cewa Arsenal na daya daga cikin kungiyoyin dake neman Lucas Paqueta a wannan bazarar, wanda Edu ne yajawo sha'awar Dan wasan  Galibi yana taka leda a tsakiya na Lyon, Paqueta ya zira kwallaye 11 kuma ya ba da taimako anzura kwallaye bakwai a wasan karshe.  A fili de Arsenal na bukatar dan wasan domin yabada gudun muwa wajan cin kwallaye daza kai kungiyar ga cigaba, duk da cewa sun yi kokarin magance wannan matsalar tare da daukar Fabio Vieira. Da Neman wasu yan wasan ayanzu,

yarjejeniyar masut ozil takare zai dawo arsenal

Image
Getty Tsohon dan wasan tsakiya na Arsenal Mesut Ozil ya kawo karshen kwantiraginsa da Fenerbahce, a cewar rahotanni daga Turkiyya.  Dan wasan mai shekaru 33 ya koma Fenerbahce watanni 18 da suka gabata bayan da Arsenal ta amince ta sake shi daga kwantiraginsa. Wannan ba shakka ya yi kama da abin da ya faru a filin wasa na Emirates, tare da Ozil ya bar Arsenal watanni shida da wuri bayan rashin jituwa da Mikel Arteta.  Sai dai rahotanni sun kuma nuna cewa tuni dan wasan mai shekaru 33 ya fara tattaunawa da sabbin kungiyoyi.  Kuma da alama ba zai yi tafiya mai nisa ba don nemo sabon kulob, 

Manchester united naneman Lisandro Martinez, Dan wasan ajax

Image
Man united tamaida hankali kan neman Dan wasan ajax Lisandro Martinez, bayanda Cristiano ronaldo yamatsa lamba akan barin kungiyar ta man united, Yanzude hankalin man united yakarkatane akan wannan sabon Dan wasa Lisandro Martinez,  Inda kungiyar ta man united tamika tayi Dan wasan na ajax kawo yanzu man united bata fadi yadda tamika tayin Dan wasan na ajax ba wato Lisandro Martinez, 

labari da dumi dumi Fulham ta kammala cinikin Andreas Pereira daga man united,

Image
Fulham ta kammala cinikin Andreas Pereira daga man united Dan wasan meshekara 26 yatafi Fulham ne bayan kammala ciniki tsakanin man united da Fulham, Ayanzude har yanzu Fulham bata fitarda ainifin kudinda tasayi wannan Dan wasa na man united ba, Sai dai Fulham tayi fatan wannan Dan wasa yadinke mata faraka datasa tasiyeshi awannan kakar,

arsenal tamike da karfi wajan nema n'golo kante

Image
Edu yace Neman kante idan ciniki yakaya zai temakama arsenal sosai wajan rike tsakiyar kungiyar, Yakara dacewa bamu fara tattaunawa da n'golo kante ba amma munsani cewa Dan wasane na fita kunya kuma idan ciniki yakaya zai bada gudun muwa sosai atsakiyar arsenal, Kamarda akasanshi akungiyarshi ta Chelsea da taka leda babu wasa,

markel artetar yace yasan magoya bayans arsenal zasuyi alfahari da sabon salo daya dauka,

Image
Coach din arsenal Markel arteta yace yasan magoya bayan arsenal zasuyi alfahari da irin saye sayen da'akeyi ayanzu, Kamar yadda yake bayani markel arteta yace sayen yan wasa na fita kunya yanzu akafara domin babban kalu balene ace kullu arsenal bazatayi gababa sai dai baya, To ayanzu salo zai chanza kuma yanzu zamu cigaba da daukar matakai dasuka dace Wanda zai kawoma kamfani cigaba,

arsenal takoma Neman Marco asensio bayanda datake kallo kamar ayanzu tarasa raphinha

Image
Sai dai Arsenal ba ta kan hanyar siyan Raphinha bayan da Chelsea da Barcelona suka wuce Gunners a fafatawar.  Madadin haka, Edu yana mai da hankali kan Lisandro Martinez na Ajax, bisa ganin wannan hanya aganinshi bame fullewa bace,  Wannan ya haifar da alaÆ™a da Marco Asensio na Real Madrid.  A cewar kafar yada labarai ta kasar sapain wato express Arsenal ta bi sahun AC Milan wajen zawarcin dan wasan na kasar Sipaniya da farashinsa a kan Yuro miliyan 40 ko (£35.4m), duk da cewa wasu rahotannin sun nuna cewa zai yi kasa da hakan takama,

arsenal da Manchester united naneman Lisandro Martinez,

Image
 Lisandro Martinez ya shaida wa Ajax cewa yana son ya koma gasar Premier a tsakanin Manchester United da Arsenal;  Dan wasan kasar Argentina wanda zai iya taka leda a tsakiya da na hagu da kuma tsakiyar tsakiya, ya yi fice tun zuwansa Holland a shekarar 2019.

Chelsea ta dauki dan wasa Cristiano Ronaldo bayan ya shaida wa Man United cewa yana son barin kungiyar

Image
Chelsea na tunanin zawarcin Cristiano Ronaldo sakamakon rashin tabbas a makomarsa a Manchester United.  Wannan na zuwa ne bayan fitaccen dan wasan na Portugal, mai shekara 37, ya bai wa United mamaki a makon da ya gabata, lokacin da ya shaida wa kulob din cewa yana son barin kulob din idan har suka samu tayin da ya dace a gare shi a wannan bazarar sakamakon damuwarsa na cewa Red aljannu ba sa tafiya cikin sauri.  A watan da ya gabata ma, Athletic ta ruwaito cewa sabon mai Chelsea Todd Boehly ya gana da wakilin Ronaldo Jorge Mendes, inda ya koma Stamford Bridge na cikin batutuwan da suka tattauna.  An ce tun daga lokacin aka ci gaba da tattaunawa tsakanin dan kasuwar nan na Amurka da Mendes inda ake tunanin Boehly da wani darakta Behdad Eghbali na son siyan tsohon dan wasan na Real Madrid.  Kocin Chelsea, Tuchel ya kasance mai sha'awar Ronaldo kuma a baya ya ba da shawarar cewa yana son yin aiki tare da shi.  "Lokaci zai nuna, amma ina ganin ba asiri ...

labari da dumi dumi arsenal tasanarda sayen Gabriel Jesus

Image
Tin bayanda arsenal tasayi Gabriel Jesus taki sanarda siyen Dan wasan na Manchester city. inda shikuma Dan wasan yarubuta ashafinsa na tabbatarda sayensa da arsenal tayi, Bayan Dan lokaci da rubutun nasa sai kuma babban shafin arsenal na Facebook da Twitter yarubu tabbacin zuwan Dan wasan wato Gabriel Jesus, cewa Gabriel Jesus muna maka barkada zuwa arsenal

arsenal tasake Neman zaha Dan wasa crystal palace

Image
Edu yace yanzu shekara daya taragema zaha Dan wasan crystal palace kwantiraginsa yakare tsakaninsa dasu, Wanda hakan kenunida cewa crystal palace bazaso Dan wasan yatafi akyauta ba, dole susiyarda tinda basaso ace basu samu komi dashi wajan tafiyarsa ba,

Chelsea nagab da daukar Cristiano ronaldo daga Manchester united

Image
Manchester United ta shaida wa Cristiano Ronaldo cewa dole ne ya tafi rangadin wasanninsu na tunkarar kakar wasa ta bana  duk da sha'awarsa na barin kungiyar ta Premier nan gaba.  Cristiano Ronaldo na sha'awar barin Man Utd a bazaran nan  Napoli da Bayern Munich da kuma Paris Saint-Germain sun sanar da shirin dakko Ronaldo tin bayanda yanuna barin Manchester United.  Ayanzu de Chelsea ce kekan gaba wajan mika tayin siyan Dan wasan gaba na Manchester united wato Ronaldo, tin bayan daya nuna shi'awar Barin kungiyar ta Manchester united,

labari da dumi dumi cristiano ronaldo zaibar Manchester united........

Image
tinda akabude musayar saye da siyarwa coach din Manchester united ya tsinci labarin cristiano ronaldo naso barin kungiyar Manchester united, awannan bazara ta sabuwar kakar wasannin premier, abunda ya tuntsira coach Erik ten hag,  Yafito fili yanuna cewa bayason yaji ronaldo yana cewa zai bar gasar premier, sai dai ra'ayin ronaldo shine yaso yabar Manchester united ne badan komiba, Sai Dan bazasuje gasar zakarun turai ba, wato gasar champion ta bana, kamar yadda rohotanni suka zayyano, To amma coach din united yatabbatar dacewa baya bukatar ronaldo yarika nuna zai tashi daga united kamar yadda yake nunawa,

edu da markel arteta sunyi shawara yan wasanda yakamata susaida Wanda kwantiraginsu yakare,

Image
Couch din arsenal  Markel arteta shida edu sunyake shawara akan  yan wasa dasu sayar wanda kwantiraginsu yakare,  Kamarde yadda akasani markel artetar yayi cinikin yan wasa awanan kaka ta bana, kuma yana na daya daga cikin manajoji dasuka sayi yan wasa abana, Wannan ne dalilin dayasa markel arteta keson rage yan wasa Wanda kwantiraginsu yakare domin cigaba da gyara arsenal kamar yadda sanarwa tafitar,

kulub din Manchester united takammala magana da Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark.

Image
Kulub din Manchester united takammala magana da Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark, kamar yadda rohotonni suka bayyanar, Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark Manchester united ta tuntufi Dan wasanne bayanda kwantiraginsa yakare atsakaninsa da kulub dinsa na Brentford, Ayanzude haka magana tayi nisa atsakaninsa da kulub din Manchester united kamar yadda ruhotanni suka bayyanar,

nymar zai tafi Chelsea Dan wasan gaba na PSG wato nymar Dan asalin kasar Brazil nashiri tafiya Chelsea

Image
Dan wasan gaban PSG kuma Dan asalin kasar Brazil nyman nashirin duba yuwuwar barin kulub dinsa PSG awannan kakar ta bana, Bayanda kulub din nasa ya amince dabarinsa yatafi kamar yadda rohotanni suka bayyanar,  Ayanzu de haka kungiyar Chelsea ta tuntufi Dan wasan domin karfar tayin dawowarshi kulub din Chelsea,

raphinha yagawa wakilinshi deco cewa yadakata akan maganashi takomawa Chelsea awannan kakar tabana,

Image
Rotoho dake fitowa yanzu akan danwasan Leeds united wato Raphinha yagama yagama wakilinshi deco cewa yadakatarda maganarshi takomawa Chelsea awannan kaka tabana kamar yadda jaridar Londonfootball. taruwaito. Bayanda blue de wato Leeds united takulla yarjejeniyane da raphinha inda ta'amince dakarin wasu kudi na albashi da Dan wasan yabukata,

Tottenham takammala cinikin richarlison daga Everton...

Image
Kulub din Tottenham yakammala cinikin richarlison daga Everton Dan asalin Brazil akan kudi £60m. Dan wasande yataka rawar gani a akulub din nasa daya bari Everton, Inda yazura kwallaye goma sannan yabada gudun muwa anci kwallaye biya ta hannunsa, Dan wasan richarlison shine Dan wasa mafi girma dayake daya daga cikin wa'anda suke temakama kulub din Everton wajan kare mutuncinta a gasar kufin premier.