Tottenham takammala cinikin richarlison daga Everton...
Kulub din Tottenham yakammala cinikin richarlison daga Everton Dan asalin Brazil akan kudi £60m. Dan wasande yataka rawar gani a akulub din nasa daya bari Everton,
Inda yazura kwallaye goma sannan yabada gudun muwa anci kwallaye biya ta hannunsa,
Dan wasan richarlison shine Dan wasa mafi girma dayake daya daga cikin wa'anda suke temakama kulub din Everton wajan kare mutuncinta a gasar kufin premier.
Comments
Post a Comment