edu da markel arteta sunyi shawara yan wasanda yakamata susaida Wanda kwantiraginsu yakare,
Couch din arsenal Markel arteta shida edu sunyake shawara akan yan wasa dasu sayar wanda kwantiraginsu yakare,
Kamarde yadda akasani markel artetar yayi cinikin yan wasa awanan kaka ta bana, kuma yana na daya daga cikin manajoji dasuka sayi yan wasa abana,
Wannan ne dalilin dayasa markel arteta keson rage yan wasa Wanda kwantiraginsu yakare domin cigaba da gyara arsenal kamar yadda sanarwa tafitar,
Comments
Post a Comment