labari da dumi dumi Fulham ta kammala cinikin Andreas Pereira daga man united,
Fulham ta kammala cinikin Andreas Pereira daga man united Dan wasan meshekara 26 yatafi Fulham ne bayan kammala ciniki tsakanin man united da Fulham,
Ayanzude har yanzu Fulham bata fitarda ainifin kudinda tasayi wannan Dan wasa na man united ba,
Sai dai Fulham tayi fatan wannan Dan wasa yadinke mata faraka datasa tasiyeshi awannan kakar,
Comments
Post a Comment