arsenal takoma Neman Marco asensio bayanda datake kallo kamar ayanzu tarasa raphinha

Sai dai Arsenal ba ta kan hanyar siyan Raphinha bayan da Chelsea da Barcelona suka wuce Gunners a fafatawar.  Madadin haka, Edu yana mai da hankali kan Lisandro Martinez na Ajax, bisa ganin wannan hanya aganinshi bame fullewa bace,

 Wannan ya haifar da alaĆ™a da Marco Asensio na Real Madrid.  A cewar kafar yada labarai ta kasar sapain wato express Arsenal ta bi sahun AC Milan wajen zawarcin dan wasan na kasar Sipaniya da farashinsa a kan Yuro miliyan 40 ko (£35.4m), duk da cewa wasu rahotannin sun nuna cewa zai yi kasa da hakan takama,

Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli