nymar zai tafi Chelsea Dan wasan gaba na PSG wato nymar Dan asalin kasar Brazil nashiri tafiya Chelsea
Dan wasan gaban PSG kuma Dan asalin kasar Brazil nyman nashirin duba yuwuwar barin kulub dinsa PSG awannan kakar ta bana,
Bayanda kulub din nasa ya amince dabarinsa yatafi kamar yadda rohotanni suka bayyanar,
Ayanzu de haka kungiyar Chelsea ta tuntufi Dan wasan domin karfar tayin dawowarshi kulub din Chelsea,
Comments
Post a Comment