Chelsea takammala cinikin starling yanzu yanzu daga Manchester city

Getty

Yunkurin Raheem Sterling na zuwa Chelsea yana gab da faruwa bayan dan wasan ya tashi zuwa Los Angeles,

 Tsohon dan wasan Liverpool ya yi tattaki ne domin danganta shi da sabon takwarorinsa na Chelsea Sterling ya riga ya yi gwajin lafiyarsa a Blues,

 wato Chelsea kuma ana sa ran zai yi rubutun  Kwantiragi na shekaru biyar da su da zarar an sanar da yarjejeniyar a hukumance,

 Tauraron mai shekaru 27 ana hasashen zai fara buga wasansa na farko a Chelsea a ranar Alhamis mai zuwa,

Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli