Manchester united naneman Lisandro Martinez, Dan wasan ajax
Man united tamaida hankali kan neman Dan wasan ajax Lisandro Martinez, bayanda Cristiano ronaldo yamatsa lamba akan barin kungiyar ta man united,
Yanzude hankalin man united yakarkatane akan wannan sabon Dan wasa Lisandro Martinez,
Inda kungiyar ta man united tamika tayi Dan wasan na ajax kawo yanzu man united bata fadi yadda tamika tayin Dan wasan na ajax ba wato Lisandro Martinez,
Comments
Post a Comment