labari da dumi dumi cristiano ronaldo zaibar Manchester united........
tinda akabude musayar saye da siyarwa coach din Manchester united ya tsinci labarin cristiano ronaldo naso barin kungiyar Manchester united, awannan bazara ta sabuwar kakar wasannin premier, abunda ya tuntsira coach Erik ten hag,
Yafito fili yanuna cewa bayason yaji ronaldo yana cewa zai bar gasar premier, sai dai ra'ayin ronaldo shine yaso yabar Manchester united ne badan komiba,
Sai Dan bazasuje gasar zakarun turai ba, wato gasar champion ta bana, kamar yadda rohotanni suka zayyano,
To amma coach din united yatabbatar dacewa baya bukatar ronaldo yarika nuna zai tashi daga united kamar yadda yake nunawa,
Comments
Post a Comment