arsenal tamike da karfi wajan nema n'golo kante
Edu yace Neman kante idan ciniki yakaya zai temakama arsenal sosai wajan rike tsakiyar kungiyar,
Yakara dacewa bamu fara tattaunawa da n'golo kante ba amma munsani cewa Dan wasane na fita kunya kuma idan ciniki yakaya zai bada gudun muwa sosai atsakiyar arsenal,
Kamarda akasanshi akungiyarshi ta Chelsea da taka leda babu wasa,
Comments
Post a Comment