kungiyar arsenal tamaida hankali wajan neman Luca pagueta Dan asalin kasar brazil metaka Leda a Lyon
Getty
Edu yace munfara Neman Lucas paqueta na kungiyar Lyon Dan asalin kasar Brazil ayanzu domin samun yarjejeniya sayen Dan wasan mehazaka A farkon wannan shekarar, dan jarida dan kasar Brazil Jorge Nicola ya ba da rahoton cewa Arsenal na daya daga cikin kungiyoyin dake neman Lucas Paqueta a wannan bazarar, wanda Edu ne yajawo sha'awar Dan wasan
Galibi yana taka leda a tsakiya na Lyon, Paqueta ya zira kwallaye 11 kuma ya ba da taimako anzura kwallaye bakwai a wasan karshe. A fili de Arsenal na bukatar dan wasan domin yabada gudun muwa wajan cin kwallaye daza kai kungiyar ga cigaba, duk da cewa sun yi kokarin magance wannan matsalar tare da daukar Fabio Vieira. Da Neman wasu yan wasan ayanzu,
Comments
Post a Comment