Chelsea nagab da daukar Cristiano ronaldo daga Manchester united

Manchester United ta shaida wa Cristiano Ronaldo cewa dole ne ya tafi rangadin wasanninsu na tunkarar kakar wasa ta bana  duk da sha'awarsa na barin kungiyar ta Premier nan gaba.

 Cristiano Ronaldo na sha'awar barin Man Utd a bazaran nan

 Napoli da Bayern Munich da kuma Paris Saint-Germain sun sanar da shirin dakko Ronaldo tin bayanda yanuna barin Manchester United. 

Ayanzu de Chelsea ce kekan gaba wajan mika tayin siyan Dan wasan gaba na Manchester united wato Ronaldo, tin bayan daya nuna shi'awar Barin kungiyar ta Manchester united,

Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli