markel artetar yace yasan magoya bayans arsenal zasuyi alfahari da sabon salo daya dauka,
Coach din arsenal Markel arteta yace yasan magoya bayan arsenal zasuyi alfahari da irin saye sayen da'akeyi ayanzu,
Kamar yadda yake bayani markel arteta yace sayen yan wasa na fita kunya yanzu akafara domin babban kalu balene ace kullu arsenal bazatayi gababa sai dai baya,
To ayanzu salo zai chanza kuma yanzu zamu cigaba da daukar matakai dasuka dace Wanda zai kawoma kamfani cigaba,
Comments
Post a Comment