arsenal da Manchester united naneman Lisandro Martinez,
Lisandro Martinez ya shaida wa Ajax cewa yana son ya koma gasar Premier a tsakanin Manchester United da Arsenal; Dan wasan kasar Argentina wanda zai iya taka leda a tsakiya da na hagu da kuma tsakiyar tsakiya, ya yi fice tun zuwansa Holland a shekarar 2019.
Comments
Post a Comment