kulub din Manchester united takammala magana da Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark.
Kulub din Manchester united takammala magana da Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark, kamar yadda rohotonni suka bayyanar,
Christian iriksen Dan asalin kasar Denmark Manchester united ta tuntufi Dan wasanne bayanda kwantiraginsa yakare atsakaninsa da kulub dinsa na Brentford,
Ayanzude haka magana tayi nisa atsakaninsa da kulub din Manchester united kamar yadda ruhotanni suka bayyanar,
Comments
Post a Comment