labari da dumi dumi arsenal tasanarda sayen Gabriel Jesus


Tin bayanda arsenal tasayi Gabriel Jesus taki sanarda siyen Dan wasan na Manchester city. inda shikuma Dan wasan yarubuta ashafinsa na tabbatarda sayensa da arsenal tayi,

Bayan Dan lokaci da rubutun nasa sai kuma babban shafin arsenal na Facebook da Twitter yarubu tabbacin zuwan Dan wasan wato Gabriel Jesus, cewa Gabriel Jesus muna maka barkada zuwa arsenal

Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli