raphinha yagawa wakilinshi deco cewa yadakata akan maganashi takomawa Chelsea awannan kakar tabana,


Rotoho dake fitowa yanzu akan danwasan Leeds united wato Raphinha yagama yagama wakilinshi deco cewa yadakatarda maganarshi takomawa Chelsea awannan kaka tabana kamar yadda jaridar Londonfootball. taruwaito.

Bayanda blue de wato Leeds united takulla yarjejeniyane da raphinha inda ta'amince dakarin wasu kudi na albashi da Dan wasan yabukata,



Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli