Labaran wasanni labaran kwallo kafa labara duniya labarai da dumi dumi labarai kai tsaye labaran hausa
muna godiya masu bibiyarmu
Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.
Getty image Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance. Declan Rice ya tabbatar da cewa. Mikel Arteta babban abin da yasa yazo arsenal . Dayana magana yace Na yi farin ciki sosai dazuwana. domin ina ganin yadda arteta ke aiki shiyasa nafahimci tabbas idan Nazo arsenal zansamu kyakkyawar tarba dakuma fahimta game da yadda makel arteta yake aiki babu wasa. Shi babban koci ne. Wanda duk Wanda yazo zai samu kwarin gwiwa sosai awajanshi domin yasa mu karfin kara jajircewa. (Fabrizioromano)
Comments
Post a Comment