Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

Getty image
Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

Declan Rice ya tabbatar da cewa. Mikel Arteta babban abin da yasa yazo arsenal.

 Dayana magana yace Na yi farin ciki sosai dazuwana. domin  ina ganin yadda arteta ke aiki shiyasa nafahimci tabbas idan Nazo arsenal zansamu kyakkyawar tarba dakuma fahimta game da yadda makel arteta yake aiki babu wasa.  Shi babban koci ne. 

Wanda duk Wanda yazo zai samu kwarin gwiwa sosai awajanshi domin yasa mu karfin kara jajircewa. (Fabrizioromano)

Comments

Popular posts from this blog

History Dikke FC Warriors

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli