Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli

Getty image
Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez.  Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli

 Amma har yanzu Man City na jiran samun shawarwari da takardu a hukumance, muhimmin mataki kafin yin rajistar dan wasan.

 Za a tattauna akan Dan wasan a mako mai zuwa. Fabrizioromano.

Comments

Popular posts from this blog

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

History Dikke FC Warriors