Tsoho golan Manchester city da Southampton yazama matemakin manaja
Tsoho golan Manchester city da Southampton yazama matemakin manaja a Leicester city tinide aka Nada tsohon golan domin yatema wajan Samun nasarori akungiyar.
Gola yayi Aiki da man city dakuma Southampton yanzu kuma yazama matemakin manager a Leicester city.(FabrizioRomano)
Comments
Post a Comment