Tijani Rejinders yanemi yaje ac Milan tayinsa yanzu yakai €20m
Getty image
Tijani Rejinders yanemi yaje ac Milan tayinsa yanzu yakai €20m anakuma tunanin bukatar kari.
Amma tuni ake ganin ac Milan tashiryama hakan.
Awallafa labari tuni bayanai suka fito fili na Dan wasan Tijani Rejinders bisa yanemi yaje ac Milan tayinsa yanzu yakai €20m. (Fabrizioromano)
Comments
Post a Comment