Shugaban Napoli Aurelio De Laurentiis: "Kungiyar da za ta iya biyan Victor Osimhen ita ce Paris Saint Germain
Getty
Shugaban Napoli Aurelio De Laurentiis yace Kungiyar da za ta iya biyan Victor Osimhen ita ce Paris Saint-Germain.
An alakanta victor Osimhen dacewa fashin kudinshi ka Iya kai €200m .
Shiyasa shugaban kungiyar keganin psg ce kadai zata Iya Sayen Dan wasan nata.
Comments
Post a Comment