Romelu Lukaku bazai chanza wuri ba bayan yaki amincewa da tayinda saudia tayi masa awatan yuli.
Romelu Lukaku yanuna yana son cigaba dazama a turai kamarda bayanai suka tabbatar.
Inter da Chelsea zasuyi tuntuba acikin Yan kwanakinnan. Kamar yadda labarai suka tabbatar, (FabrizioRomano)
Comments
Post a Comment