PSG Tamika tayin Dan wasan inter Milan Victor Osimhen domin cike gurbin kyalian mbappe
Tinide PSG Tamika tayin Victor Osimhen Dan wasan inter Milan Dan kasar Nigeria
Kuma psg ashirye take domin daukar Dan wasan tanasone tacike gurbinshi da kyalian mbappe da kwantiraginshi kekarewa awannan kakar tabana.
Sai dai ana dakon jin labarin ko ina Dan wasan zai yada zango ganin takun saka dake tsakaninsa da kungiyar tashi psg.
Tinide aketa yada rade radin cewa bazaije inda yake shi'awaba wato real Madrid
Amma kuma arsenal data fara nuna son Dan wasan kyalian mbappe har yanzu bata maida hankali akan Neman Dan wasan ba,
Comments
Post a Comment