Pochettino yayi magana akan Sterling yace sterling Dan wasane mekyau
Pochettino yayi magana akan Sterling yace sterling Dan wasane mekyau. kuma yayi amanna yana bada gudun muwa sosai wajan yin anfani da kyansa.
Shiyasa akoda yaushe zakaga yanada zafi idan yana buga wasa baya wasa.
Dan wasan yanada kyau wajan buga wasa shiya zaka idan kana kallonshi yana bugeka sosai. (FabrizioRomano)
Comments
Post a Comment