Manchester United ta shirya sabon tattaunawa da Inter don kammala yarjejeniyar André Onana nan ba da jimawa ba.
Manchester United ta shirya sabon tattaunawa da Inter don kammala yarjejeniyar André Onana nan ba da jimawa ba.
Dukkan bangarorin da abin ya shafa sun yi imanin cewa Onana zai zama sabon dan wasan Manchester United nan da Laraba ko Alhami.
Za a gabatar da tayin karshe a hukumance a wannan makon saboda kawai kungiyoyin za su tattauna ƙarin tsarin ciniki atsakani.
An amince da sharuɗɗan sirri, Onana yana shirin tafiya Man Utd idan komai ya tafi kan tsari tare da Erik ten Hag yana turawa.
Yaya kuke kallon wannan yunkuri na Man United din ayanzu, (Fabrizioromano)
Comments
Post a Comment