Manchester united har yanzu batayi maganar wani mai tsaron raga daya ba. face André Onana ba
Sai dai antuntufi juna tareda Masu takarar Neman Dan wasan dazasu kai 2 ko 3.
Amma har yanzu babu wani cigaba da'aka samu har yazuwa yanzu jira ake tin ranar laraba aji yazata kaya. Duba da yadda ten Hag keson onana.
Comments
Post a Comment