Lucas Hernández yakoma PSG akan kudi yuro miliyan 45 yarjejeniyarshi ta kammala.
Cinikin Lucas Hernández yakammala anasa ran Dan wasan zai bada gudun muwa akungiyar ta Paris sadai babu wani abuda yabiyo baya bayan cinikin Dan wasan komi ya kammala ahukumance.
Kamar yadda mawallafi (FabrizioRomano) yarubuta ashafinsa.
Comments
Post a Comment