labari da dumi dumi yanzu Chelsea takammala cikiniki Samuels Smith
Chelsea takammala cinikin Samuels Smith akan kudi yuro 4m yazunde haka ankammala cinikin Dan wasan mesheku 17 abun yafi bada mamaki shine,
Getty image
Yadda aka kammala cikinin Dan wasan asirri batareda anfargaba sai dai anaganin Chelsea tasayi Dan wasanne domin cike gurbi.
Amma ana fatan yataka rawar gani a kungiyar tasa ta Chelsea.
Comments
Post a Comment