Arsenan tashirya tsaf wajan saye mbappe dan wasan psg
Labaran wasanni labaran kwallo kafa labara duniya labarai da dumi dumi labarai kai tsaye labaran hausa
arsenal tamike tsaye wajan ganin takawo dan wasan psg mbappe yanzu de haka arsenal tacetace tana fatan dan wasan yazama mallakinta akakar wasa ta bana.
tinide arsenal tamike tsaye wajan ganin takawo wannan dan wasa na psg. saide wasu naganin arsenal bazata iya sayen dan wasan ba duba dayanayinda basu saba saye irinsa ba.
Comments
Post a Comment