Gwarzon dan wasan Manchester United Jaap Stam ya goyi bayan Jurrien Timber yake kungiyar Arsenal tin kamun sanarwar tafito fili ta musayar 'yan wasa.
Gwarzon dan wasan Manchester United Jaap Stam ya goyi bayan Jurrien Timber yake kungiyar Arsenal tin kamun sanarwar tafito fili ta musayar 'yan wasa.
Gunners sun amince da yarjejeniya da Ajax don sanya hannu kan ƙwararren ɗan wasan baya sayenshi a kan fam miliyan 34.2 na farko tare da ƙarin fam miliyan 4.3 da'akayi masa daga baya. Kwarewar Timber yana nufin zai sami damar shiga tsakiya arsenal adama dashi. Mikel Arteta tare da dan wasan mai shekaru 22 yana ganin ya mallaki dukkan halayen da zai zauna dashi.
Domin acewar makel arteta wannan yaro Shi dan wasa ne mai kyau wanda dukkanmu arsenal munyi amanna da gwarzon dan kasar Holland. Saboda haka a gare shi, daukar wannan matakin zuwa Arsenal abu ne mai matukar kyau inji. Londonfootball
Comments
Post a Comment