Granite xhaka yayi bankwana da arsenal maganarshi ta karshe yace.......
Granite xhaka yakoma Bayer Leverkusen akan kudi yuro miliyan 25 daga kungiya arsenal
Xhaka yabugawa arsenal wasanni 297 yaci kofin FA guda 2 yacima arsenal kwallaye guda 23 yakuma taimaka anci kwallaye 29 xhaka yanzu yayi ban kwana da arsenal.
Sai dai tuni arsenal tamike tsaye domin samo Wanda zai maye gurbinsa
Comments
Post a Comment