Galatasary nagab da daukar Mauro Icardi Dan wasan PSG akan kudi yuro miliyan 10
Galatasary nagab da daukar Mauro Icardi Dan wasan PSG akan kudi yuro miliyan 10
Bayanan sirri sun tabbatar da cewa ankammala yarjejeniyarshi.
Yanzu anzuba idanu domin aji yadda zata kasance ahukumance Dan tabbatar da cikin nasa da'akayi. Fabrizio Romano.
Comments
Post a Comment