David de Gea yayi bankwana da man united
Metsaron ragar man united David de Gea yayi bankwana da man united. Sannan yayi alkawarin cewa zai dade bemanta Manchester united ba.
Saboda aduk lokacinda yafito kamama man united kwallo jiyake kamar wani sarki. Shiyasa yake kallo balallene ya manta da tsohuwar kungiyar tasa anan kusa ba.
Daga karshede David de Gea yayi godiya gamagoya bayansa. Yayi kuma fatan tafiyar tasa tazamo masa nasara
Comments
Post a Comment