cikin Yan wasan PSG sunji haushi kalaman kyalian mbappe dayima kungiyar
Yan wasan PSG sunji haushi kalaman kyalian mbappe dayima kungiyar. Wanda tuni sukayi kira ga mehorarda kunyar psg daya dauki mataki kan kalamanta.
Sai dai kawo yanzu manager kungiyar ta PSG bece komai ba akan kalaman kyali mbappe ba.
Sai dai ana gani akoda yaushe PSG ka Iya daukar mataki akan kalaman nasa Duba da irin takun saka dake nema yashiga atsakanin fangaren biyu.
Tinide mbappe yanuna son komawa real Madrid. Inda kuma PSG tanemi dayasake saka yarjejeniya atsakaninta dashi shikuma yaki amincewa da hakan.
Wanda hakanne yasa sukuma PSG sukace nazasu sayardashi ga kunyar ta real Madrid ba. Sai dai susayardashi ga kunyar dasukayi niya amma real Madrid dayakeson zuwa ba. (Skysports)
Comments
Post a Comment