Chelsea takammala cinikin Andrey Santos kan kudi €15m hanzu haka
Kungiyar Chelsea takamala cinikin Andrey Santos akan tsabar kudi €15m yanzu de haka abunda yarage acikin shine Duba lafiyar Dan wasan
Inda tuni akasanarda gobe 9-jul-2023. Idan likita yadawo daga america za'a Duba lafiyarshi
Ammade tuni cinikinsa yakammala ahukumance kamar yadda Fabrizioromano yasanar.
Comments
Post a Comment