atisaye farko da Nico Jackson yafara a kungiyar Chelsea tin bayanda yakoma
Getty image
atisaye farko da Nico Jackson yafara a kungiyar Chelsea tin bayanda yakoma akan kudi yuro €37M yaude kwaki goma kenan da komawarshi kungiyar ta Chelsea.Yanzu de Nico Jackson yanuna jin dadinsa da komawa kungiyar Chelsea
shin ko zai nico Jackson zai warware matsala da kungiyar Chelsea kefama dashi na rashin nasara data fuskanta a akakarda tawuce.
Comments
Post a Comment