arsenal takusa Samun mbappe abagas Dan wasan psg
Getty image
Watakila arsenal tasamu Dan wasan PSG afagas kyalin mbappe afagas bayan Dan wasan yanuna bayason yasake saka yarjejeniya da PSG.
Dan wasan yafiso yatafi real madrid. Sukuma kulub nasa basa bukatar hakan. Skysport .
Sadai tunu kulub din nasa suka nuna masa idan had bazai kara samasu hannu ba, sukuma tuni sukayi alkawari sai dashi ga kulum dasuke ra'ayi amma banda real madrid dayake ra'ayin zuwa.
Abun jira again shine shin ko arsenal zata mike tsaye wajan ganin tazuba zunzurutun kudi ta dakko wannan Dan wasa,
Comments
Post a Comment