arsenal takai tayin fam miliyan 77m ga Dan wasan tsakiyar real Madrid Aurelien Tchouameni
Arsenal nazawarcin Dan wasan tsakiyar real Madrid Aurelien Tchouameni tunide Gunners tamike tsaye wajan ganin takawo wannan Dan wasan tsakaiya na real Madrid domin cike gifin xhaka da Toma's fatty da'ake ikirarin ka Iya tashi awannan bazara ta kaka mezuwa.
Gunners tashirya bada fam miliyan 68m amatsayin tayi farko data fara yima Dan wasan tsakiya na real Madrid.
To sai dai Izuwa yanzu arsenal takai tayin har fam miliyan 77m akan dan wasan na Madrid. (Marca)
Sai dai anagani wannan yarjejeniya wata kila zata Iya kammaluwane bayan real Madrid tasamu nasara Sayen Dan wasan PSG kyalian mbappe.
Comments
Post a Comment