arsenal na yunkuri saye Romeo Lavia ayanzu haka
Getty image
Arsenal ta kasance daya daga cikin kungiyoyin da ke taka rawar gani a gasar Premier a watan farko na kasuwar saye da sayar da 'yan wasa ta bazara.
Arsenal dake London ba su bata lokaci ba wajen daukar 'yan wasa, inda suka kammala cinikin Kai Havertz daga Chelsea kan fan miliyan 65. Kungiyar Mikel Arteta ta kuma amince da yarjejeniyar siyan kyaftin din West Ham United Declan Rice kan kudi fam miliyan 105, da kuma dan wasan baya Jurrien Timber daga Ajax - wanda zai biya fam miliyan 34.2 na farko tare da karin fam miliyan 4.3.
Ana sa ran za a sanar da waɗannan matakan biyun a cikin kwanaki masu zuwa bayan da Gunners suka tabbatar da tsohon ɗan wasan tsakiya Granit Xhaka ya koma Bayer Leverkusen a yammacin Alhamis.
Amma kasuwancin su bai cika ba. Yanzu hakade arsenal nasaon daukar wannan Dan wasa Inji. (Londonfootball)
Comments
Post a Comment