Jami'ar Qur'an da Islamic Science ta karrama, Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami), FCIIS, FBCS, FNCS, da digirin digirgir na girmamawa a bangaren Tafseerin Qur'an Mai Girma,
Alhamdu lil Laah. Jami'ar Qur'an da Islamic Science ta karrama, Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami), FCIIS, FBCS, FNCS, da digirin digirgir na girmamawa a bangaren Tafseerin Qur'an Mai Girma, kuma in banda kasashen Africa Ta Arewa, shine na farko da Ya samu wannan Karramawa akan Qur'ani Mai Girma a cikin kasashen Africa, ta Yamma, da Kudu, da Tsakiya, da African ta Gabar.
Allah Ya sa Al-Qur'an Mai Girma ya cecemu gaba daya, ranar Kiyama.
English!
Praises are due to the Almighty Allah. In May 2021, the University of the Qur'an & Taseel of Sciences of the Republic of Sudan, awarded an Honourary Doctoral Degree on Qur'anic Science to Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami). With the exemption of North Africa, he was the first African to receive the recognition on the Glorious Qur'an.
Comments
Post a Comment