arsenal takammala duba lafiyar g Jesus Wanda tasiya akan kudi £43
arsenal takammala duba lafiyar g Jesus Wanda tasiya akan kudi £43,
yanzude haka bayanai da likitan arsenal yafitar shine ya tabbatarma arsenal cewa wannan Dan wasa wato g Jesus lafiyarshi lau,
Damade tuni arsenal takammala cinikin Dan wasan daga Manchester city, sadai abin jira again shine ko arsenal din zata
Tafuka abun azo agani akaka mezuwa, duba yadda ko abara tayi irin wa'annan cinikayya ta sabbin yan wasa amma takare ateburin premier ata biyar,
Comments
Post a Comment