Posts

History Dikke FC Warriors

Image
==History==DikkeFCWarriors. Wikipedia  Founded in 1999, they were promoted to the Nigerian DivisionLeague in 2025, placing 12th in their debut season but were disbanded after relegation in 2001.  The [[Katsina State]] Government Dikke to resurrect the team in April 2022. The club was reestablished in 2023 and was renamed "Dikke Ac Milan". They debuted in the [[Nigeria Division Two League ]]  for their first year. In February 2025, the team reverted to their original name, Dikke FC Warriors.<ref>{{cite web|url=http://leadership.ng/sports/505086/masari-renamed-Ac-milan-Dikke-fc-warriors=Why Dikko Umar Radda Renamed Ac milan Dikke As Dikke FC Worriors– Funtua-|work=leadership. ng|access-date=16 Sepember 2025}}</ref><ref name="auto"/> In Septembe2025, Dikke FC War...
Labaran wasanni labaran kwallo kafa labara duniya labarai da dumi dumi labarai kai tsaye labaran hausa muna godiya masu bibiyarmu

Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez. Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli

Image
Getty image Al Ahly na kokarin ganin ta kammala yarjejeniyar Riyad Mahrez.  Tattaunawar ta ci gaba a bangaren 'yan wasa tun watan Yuni - yayin da ya ke shirin karbar tayin Al Ahli   Amma har yanzu Man City na jiran samun shawarwari da takardu a hukumance, muhimmin mataki kafin yin rajistar dan wasan.  Za a tattauna akan Dan wasan a mako mai zuwa. Fabrizioromano.

Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance.

Image
Getty image Declan Rice yarattafa hannu a yarjejeniyarsa da arsenal bayan agabatarda dashi ahukumance. Declan Rice ya tabbatar da cewa. Mikel Arteta babban abin da yasa yazo arsenal .  Dayana magana yace Na yi farin ciki sosai dazuwana. domin  ina ganin yadda arteta ke aiki shiyasa nafahimci tabbas idan Nazo arsenal zansamu kyakkyawar tarba dakuma fahimta game da yadda makel arteta yake aiki babu wasa.  Shi babban koci ne.  Wanda duk Wanda yazo zai samu kwarin gwiwa sosai awajanshi domin yasa mu karfin kara jajircewa. (Fabrizioromano)

Renan Lodi zai sauka a Marseille a yau domin sanya hannu kan kwantiragin, a gwada lafiyarsa da kuma bayyana shi a matsayin sabon dan wasan OM.

Image
Getty image Renan Lodi zai sauka a Marseille a yau domin sanya hannu kan kwantiragin, a gwada lafiyarsa da kuma bayyana shi a matsayin sabon dan wasan OM.    Lodi zai rattaba hannu har zuwa watan Yuni 2028. Atléti za ta sami Yuro miliyan 13 da kuma kashi 20% na yarjejeniyar siyar.  Anan zamu tafi, an tabbatar.  (Fabrizioromano)

Kwararren dan wasan Argentina Valentin Carboni zai bar Inter a matsayin aro a wannan makon - yayin da ya koma Monza ta Serie A.

Image
Getty image Kwararren dan wasan Argentina Valentin Carboni zai bar Inter a matsayin aro a wannan makon - yayin da ya koma Monza ta Serie A.   Yarjejeniyar da kungiyoyin biyu suka cimma a matsayin Carboni za a ba da aron har zuwa watan Yuni 2024.  Kwanan nan Inter ta tsawaita kwantiraginsa har zuwa watan Yuni 2028. ( Fabrizioromano)