Sergio remero yadawo Manchester united...

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon mai tsaron ragar Man United Sergio Romero ya shirya komawa Old Trafford bayan shekara guda da barinsa. Duk da ficewar da ya yi daga kulob din, an ce Agen dinsa shide har yanzu yana son United. Kamar yadda rohotonni suka bayyanar,