saka yasake kafa tarihi a arsenal

saka yasake kafa tari a arsenal inda yazamo yaro Dan wasa mafi hazaka akungiyar tasa arsenal tindeda makel artetar yacigaba da jaraba saka Dan wasan shikuma yakara jajircewa yanzu Dan wasan tauraruwanshi kara haskawa take akullum,